Babban Shugaban Al'ummar Mboi
Rtd. Rev. Ezekiel A Gummiya
Wassu daga cikin masu kishin kasa na Mboi da na juya Littafi Mai Tsarki da wallafe-wallafe. Shugabanen a yayin da suka je TCNN ziyara ta Musamman wa shugaban Nazarin Yaruruka da Juya Littafi Mai Tsarki a wata na Satumba ta 2021 a Jos.
Kayayyakin gargajiya na maza, shirye suke domin rawa da kuma tinkarar abokin faɗa kuma
Ziyarar Abi Benson a watana Febrairu na 2022 Baba Samaila Hambawa Handa Babban Firist (a da) domin rokan Abin bauta akan ruwan sama
Baba Samaila Hambawa Handa da Wurin Abin bauta (bukkan) da kuma ramuka ukun da ke kan dutse domin ajiye hantan dabbar da ka yanka domin haɗaya
Gunugun matafiyar da suka yi yawo zuwa Handa (Wurin asali)
Shiryayen gungun waɗanda suka je yawo ganin Abin bauta a Febrairu 2022